Wannan shine ake kira da kwalelan ka sunan wata wakar safara’u tabbas idan kana matashi baka da aure tofa gaskiyar magana kai kamar wani warin ta kalmi ne baka cika guda ba.
Amma daga duk lokacin da kai aure tofa anan ne zaka gane lallai yanzu ne kazama cikakken mutum kuma me yanci domin zaga ai da kamar bawa ne kai a wajan abokan ka masu aure.
Shin menene makomar matasan da sun kai wasu shekaru amma kuma basu da aure kuma wasu za kaga basu ma da niyyar tayin auran, to kasaurare ne dan uwa idan kama cikin wanda na kira.
Ma’ana idan kana cikin samarin da suka manyan ta kusan kimanin shekara 30 da wani abu amma basuyi aure ba kuma kana da damar daza kayi amma kaki kayi to kasa ni kama cutar kanka.
Mufa babu ruwan mu domin muna kara mai mai tawa indai namiji bashi da aure tofa malamai ma suna fada akwai matsala babba domin idan si samu ne ake duba lafiyar mutum akai akai.