Allah yasa hakan shine mafi alkairi




 bayan shari ar da akasha ta murja Ibrahim kunya wadda aka sani da yar TikTok ita da Ibrahim mai wuahirya yau dai allah ya kawo kwarshenta inda aka yanke masu hukun share asibitti da masallaci na malan aminu kano aganinku wannan hukuncin yayi daidai