Murja tiktok sai wata rana
Sun wullata gidan gyaran hali.
Murja tiktok sai wata rana
Sun wullata gidan gyaran hali.
Yan sanda sunyi awon gaba da Murja kunya wadda akafisani da Myrna yar tiktok
Yanzu hakadai an tura ayimata gwajin kwakwalwa saboda alamu yanuna batada hankali
Tini dai hukumomi akano suka daki matakin kama marasa tarbiya Na social media
Wannan kamu dai na murja kunya yasanya mutane cikin Farin ciki saboda abinda takeyi ya sabawa shari'a da al,ada da mutuntaka
Tini dai idon murja ya raina fata inda take ta nuna nadamarta agaban hukama.