Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn An Kama Wani Darecta Yana Shirin Lalata da Wata Budurwa Inda Yayi Alkawarin Bazai sata A film ba Har Sai ta Basa Hadin Kai Innalillahi.
Yanzu Yanzu Mukai Karoda Wannan Lamari dayafaru da Wata Budurwa Inda Wani Darecta a Masana’antar Kannywood Yayi Alkawarin Saka Wata Budurwa a Harkar Film in dai Tabasa Hadin Kai Yayi Zina da Ita Wa’iya Zubillah.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Tsakanin Wannan Darectan da Kuma Wata Budurwa.