Jarumin ya ce “Mune ƴaƴan jihar Kano kuma bamu so kowa ya ƙara tsoma baki a harkokin siyasar jihar mu saboda haka muna umartar sa ya fice mana daga jiha ya koma jihar sa” in ji shi.
A Yanzu haka wanna Rikicin yanaci gaba da afkuwa kamar yadda a yanzu haka ga video Ka kalla.