Wani abun bakin ciki da takaici kuma yake hade da darasi akan matan aure wanda suke tare da kannen su mata a gida daya ma’ana tana rike da kanwarta dole su dinga kula da mu’alar kanwar su da mijinsu da kuma irin shigar da kanwar take.
A lokacin da muka fara samun wannan rahoto mun dauka labari ne na gaske amma daga baya muka gano cewa fim din ne ya sa muka daina kawo muku shi domin kusan ko da yaushe wannan abu yana faruwa ne shi ya sa suka yi fim a kansa.