Lallai Wannan Kaga Mutuwa ido da ido Tirkashi Shiga Kaga Abinda Maciji Yayiwa Wannan Matashin

 

.Cikin wani yanayi mai dauke da ban tausayi da wani aka gano wani da wani rikaken maciji ya tuso shi agaba yanason ya hallaka shi har lahira a tsakiyar wani babba daji inda babu wanda zai iya gaimasa agajin nan kusa.

 

Maciji ya tisa matashin da gudu fiye da tunanin duk wani mai tunani har sai da yakusa cimmasa matashin yarasa inda zai kai kansa domin ya tsira shine bayan ya ga wani kogi yayi kokarin abkawa Cikin sa macijin kumaBayan ya fara shiga cikin wannnan kogin saiya waigo baya domin kallon inda macijin yake amma kuma saiya ga macijin nan fah yana biye dashi kafarsa kafarsa aba ya yanxu haka dai zamu saka muku bidiyon domin gani