Topha Rigima Ta Kaure Tsakanin Rarara da Naziru Sarki waka har an fara Gori

 Topha Aci gaba da taku saka da ake yi tsakanin Rarara Da Naziru Sarki Abin ya kara taazara inda har an fara Yima juna gori, Naziru Sarki waka dai ya bayyana cewa Rarara bai iya waka ba domin kuwa wakar da yake yi rubuta mai Ake yi



Kalla Bidiyon Firan Anan 👇