Murja yar tiktok itama ta bi sahun Yan kwankwasiya
Tafito ta tiki rawarta sanranta
Murja yar tiktok wadda ta shahara Wajen yin abubuwa Kala Kala a social media
Wanda hakan ya Janyo hukumomi suka kamata a kwanakin baya
Amma Wannan Karon da alama murja tana ciki da gwamnatin ganduje Saboda
Irin rawar da ta sha a yau kamar wata Mara kai