Yau muka ci karo da wani mummunan labari kan daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata wato Momee Gombe.
Labarin dake yawo anyi mata fyade wanda yake karade soshiyal midiya mutane da yawa sun yarda da wannan labari.
Wannan labari ba yau aka fara yadashi ba a shafinkan sada zumunta amma bai taba daukar hankulan mutane kamar wannan Karon ba duba da haka yasa muka tsaya muyi bincike kan wannan zargi da ake yiwa wannan jaruma.