Wallafa Hotunan Keda Wuya Sai Aka Dinga Bayyana Ra’ayoyi Daban Daban. Inda Wasu Da Yawa Suka Mishi Shida Diyar Tashi Fatan Alkairi.
Wasu Kuma Suka Nuna Rashin Dacewar Yin Hoton. Domin Su A Ganinsu Babu Dacewa Ya Rungumi Diyar Tashi.
Ga Dai Hotunan Tare Da Videonsu Anan.