Jarima Maryam Yahaya da ta saki wani faifan vedio a ƙasar Saudiya wan

 Kowa yasan garin Saudiya garine wanda ake gudanar da ibada babu dare babu rana amma kuma wannan abinda sukayi na mayar da garin wajen yin video da yin tiktok yasa ana musu kallon wa’yanda basa girmama garin da Allah yafi so



Jarumar ta dade bata saki hoto ko kuma vedio ba sai a wannan lokacin kuma abun bakin ciki data tashi sai ta saki akasar Saudiya wanda al’umma suke girmama wannan kasar da kuma shaukin zuwa su kuwa sun mayar da garin wajen video da hotuna. 

Cikakken video👇👇