Jarumar Kanneywood Wacca Akafi Sani Da Maryam Yahaya Ta Saki Wani Sabon Bidiyo A Shafukanta Na Social Media Wanda Bidiyon Ya Jawo Mata Magana Sosai.
Sai Dai Wasu Mutanen Suna Cewa Ba Wannan Bane karo Na Farko Ba Wanda A Kwanakin Baya Ma Dai Ta Taba Irin Wannan Shigar A Kasar Dubai Abu Dhabi.
Yin Haka Ya Jawo Mata Zargi Kala Kala A Wajen Mutane Wanda A Kwanakin Baya Dai Kowa Ya San Abunda Ya Faru Da Jarumar Wanda Tayi Rashin Lafiya Sosai. Wanda Wasu Mutanen Ma Gani Suke Kamar Bazata Rayuwa