Tashin hankali wani mutum kenan da ya raba kansa da adda wannan lamari yayi matukar bani mamaki nesa ba dana ganshi wannan mutumin .
amma a gaskiyar magana wannan abu ba gaskiya neba sai da nagani na tabbatar da cewa bidiyon ba gaskiya bane irin aikin da zakaga anayi a YouTube Ne na editing .