Kannywood tana daga cikin manyan masana’antun finafinai a africa, miliyoyin kudade suna shigarta tun daga lokacin da aka kafata a shekarar 1990, da yawa daga cikin wa’yanda suke ta’ammali da matsana’antar kama daga kam jaruma furodusoshi masu bada umarni da marubuta da dai sauran sun samu alhairai sosai a matsana’antar, musamman mata shi yasa a yau muka kawo muku jarumai mata da suka fi a kannywood.
Yammata kannywood 5 da suka fi kowace jaruma kudi da more rayuwa da kuma bayanai a kansu.
Kannywood tana daga cikin manyan masana’antun finafinai a africa, miliyoyin kudade suna shigarta tun daga lokacin da aka kafata a shekarar 1990, da yawa daga cikin wa’yanda suke ta’ammali da matsana’antar kama daga kam jaruma furodusoshi masu bada umarni da marubuta da dai sauran sun samu alhairai sosai a matsana’antar, musamman mata shi yasa a yau muka kawo muku jarumai mata da suka fi a kannywood.
Bayanin Jerin Matasa da suka kashe kansu akan soyayya a arewacin najeriya da baku sani ba.
Idan ana maganar masana’antar kannywood to babu kawa dole ne a zayyana sunan wannan jarumar duba da irin ci gaba da kuma nasarori da samu a sanadiyar wannan matsana’antar.
Idan ana maganar Mata 10 da Suka fi Kowa Kudi a masana’antar al-kalumma sun nuna cewa Jaruma Rahama Sadau sune a sahun gaba, domin jaruman ba a matsana’antar kannywood kadai ta tsaya ba tana fitowa a finafinan kudancin Nigeria wato nollywood sannan har ta sallake kasar Nigeriya zuwa kasar indiya domin yin finafinai.
An haifi jarumar a ranar 7 ga watan 7 December 1993 a unguwar Sarki dake cikin garin Kaduna a Najeriya. Rahama Sadau ta shiga a masana’antar Kannywood a shekarar 2013, Jaruma Sadau ta samu fice bayan fitowar ta a wani shiri mai suna “Gani Ga Wane” tare da Jarumi Ali Nuhu.
Hadiza Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon An haife ta daya 1 ga watan Yunin shekara ta 1989 a Libreville dake kasar Gabon. Jaruma Gabon ta samu shiga.
masana’antar kannywood ne bayan ta bar kasarsu Gabon zuwa jihar Adamawa, daga baya kuma ta tashi daga Adamawa ta koma Kaduna domin shiga a cikin masana’antar kannywood.
Hadiza ta fara fitowa ne a shekarar 2009, cikin wani shiri mai suna “Artabu”. Ayau jarumar na daya daga cikin mata goma 10 dakeda arziki a masana’antar.
Tabbas jarumar tana kan gaba cikin jarumai mata da suka fi kudi a kannywood ko irin rayuwar da take ba irin ta wasu jaruman bane, ta mallaki manyan shaguna da suke shigo mata da manyan kudade sannan bata karbar kasa da miliyan daya idan za’a sanya ta a film kamar yadda ta bayyana.
Nafisa Abdullahi Jaruma ce mai dunbin masoya duba da irin kwarewa da takeda ita dakuma nagarta acikin masana’antar jarumar ta kara farin jini a shekarar 2020 da ta fito a shirin labarina kamin a maye gurbin ta da fati washa.
Tabbas jarumar tana da kudi sosai sannan yanzu bata fito zama a kasa Nigeria ba sai kasashen turai, saboda tsada da take da shi idan za’a saka ta finafinai shi yasa ba’a fiye kallonta a finafinai a yanzu ba, sannan kowa ya santa a harkokin business da kuma zamantowa ambassador a kamfanonin daban-daban.
An haifi Nafisa a ranar 23 January 1992. Nafisa ta fara harkar fim tana da shekaru goma sha takwas 18, fim din da ya fito da ita shine “SAI WATA RANA” a 2010.
Yammata kannywood 5 da suka fi kowace jaruma kudi da more rayuwa da kuma bayanai a kansu.
Kannywood tana daga cikin manyan masana’antun finafinai a africa, miliyoyin kudade suna shigarta tun daga lokacin da aka kafata a shekarar 1990, da yawa daga cikin wa’yanda suke ta’ammali da
matsana’antar kama daga kam jaruma furodusoshi masu bada umarni da marubuta da dai sauran sun samu alhairai sosai a matsana’antar, musamman mata shi yasa a yau muka kawo muku jarumai mata da suka fi a kannywood.
Wani Fusataccen Matashi Mai Suna Musa Abdullahi Rigasa Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi.
Abubuwa irin wannan a yanzu sun riga sun zama ruwan dare, domin harma kisa anayi abinda yafi kona gida, Shin masu Karatu me za kuce game da matakin da wannan saurayin ya ɗauka?