Cutukan da suke kawo kankancewar mazakutar namiji da yadda zaku magance su👇👇👇👇👇👇👇
Kankancewar Azzakari na nufin raguwar girman
al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar na miji
baligi ke zama karama tamkar ta karamin yaro ta
shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da
take kwance (flaccid state) ko a mike (erect state)
sabanin yanda take ada. Wannan yanayi na faruwa
ga mutum ne a lokacin da yake manyanta cikin
rayuwarsa, a dabi'ance hakan na faruwa ne ga
mutane da shekarunsu na haifuwa suka kai 30
Zuwa 40.
Amma duk da haka akan samu matasa da yawa
wanda basu kai ga wadannan shekarun haihuvwa ba
masu fama da wannan matsalar, saidai wasu da
yawa daga cikin masu bada maganin gargajiyar
Hausa na ganin cewar matsalar kankancewar
Azzakari matsala ce kai tsaye dake da alaka da
ZAFI ko SANYIN MARA, wanda hakan na
kasancewa ko ma wasu dalilan daban.
Kankancewar zakari dai matsala ce dake cima
mazaje tuwo a kwarya musamman irin yanda wasu
da yawa ke jin kimarsu da alfaharinsu na
kasancewarsu maza na fuskantar kalu-