Dan uwa idan kana so a duk yayin Saduwa da Matar ka kah gamsar da itah har ta kawo ruwa to ga yadda zaka yihππππππππππ
Duk yanda mace da Da namiji suka girma a
daren farko akwah matakai da hanyoyin da
suka kamata suyi anfani dasu a bangaren
m'amula ta yanda zasu karfafa lafiyar su
dan more rayuwa.
Akwai dabi'un, sana'a ko anfani
magunguna tin a gida da mafi yawa mata
keyi daga karshe mata su rasa budurcin su.
Hakan kan jefa wasu mazajen wasiwasi
musamman ga mazan da suka taba auren
matan da basujisu hakan ba da farko.
GA KADAN DAGA CIKIN ABABEN DAKE SA
MATA NA RASA BUDURCIN SU ALHALI
BASU TABA SANIN DA NAMIJI BA.
1. Yawan sa hannu a gaba.
2. Biya ma kai bukata ta hanyar anfani da
wasu ababe.
3. Cushe cushe da sunan magani
4. Motsa jiki
5. Daukan kaya masu nauyi
6. Yawaita tsallaka kwalbati ko hawa keke.
Ire iren wadannan dalilai suna kai mata ga
wannan yanayi maigida ya zargi ko mace
tasan da namiji a baya
Wasu Dabi'u Da K
alamai Guda 10 Da Zaka