Abubuwa 6 Da Mata Suke Yi Dake Jawo Maza Su Yi Rububin Neman Auren Su....
Mata da dama na tunanin cewa kyaun su ko kuma iya kwalliyar su shine ke jawowa maza su yi rububin neman aurensu, sai dai ba haka bane.
Bincike yanuna cewa akwai wasu dabi'u da mata suke yi wanda ke daukar hankalin maza har ya Kai ana rububin neman auren mace mai irin wannan dabi'u.
A Wannan video za ku ji jerin wadannan halayen da wasu mata ke da shi dake jawo hankalin maza har wani lokacin ma a yi rigima wajen neman aurenta.
Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samun Labarai Duniya da na Kannywood kasance da