Allah sarki gawuna ya dauki dangana

 


 Dr Nasir yusif gawuna shine Wanda yasha Kaye a zaben gwamnoni na jihar kano Kawo Yanzu dai .


Abba Gida-Gida shine Wanda ya makashi da kasa a Wannan zabe ya da ya gabata 

Amma Wannan Karon da alama Nasir yusif gawuna yayi laushi inda ya dauki da 


Mutane da yawa sunyi mamaki da yayi saukin kai ya dauki dangana


Yaudai Abba gida gida shine gwamnan kano kuma mana tayashi murna da addu'ar Allah yatayashi rokon al umma Cikin adalci