Allahu Akbar" Kalli Bidiyon Comedy Din Kamal Aboki Na Karshe A Duniya

 Allahu Akbar Yanzu Yanzu Wannan Shine Comedy Kamal Aboki Na Karshe Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.



Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu haka allah ya yìwa Kamal Aboki Rasuwa wannan mai wasan barkwanci a yanzu haka ga video comedy dinsa na Karshe ka kalla.