Alllah sarki murja tiktok yau kwananta daya gidan dan kande

 


 Murja tiktok sai wata rana

 

Sun wullata gidan gyaran hali.


 Murja tiktok sai wata rana

 

Sun wullata gidan gyaran hali.

Yan sanda sunyi awon gaba da Murja kunya wadda akafisani da Myrna yar tiktok

 

Yanzu hakadai an tura ayimata gwajin kwakwalwa saboda alamu yanuna batada hankali

Tini dai hukumomi akano suka daki matakin kama marasa tarbiya Na social media

Wannan kamu dai na murja kunya  yasanya mutane cikin Farin ciki saboda  abinda takeyi ya sabawa shari'a da al,ada da mutuntaka

Tini dai idon murja  ya raina fata  inda  take ta nuna  nadamarta agaban hukama.