Yakamata A Kama Babulaye A Hukuntashi Saboda Wannan Bidiyon.
Ko menene yake burge babulaye a irin wadannan bidiyoyin nashi.
A gaskiya abinda yakeyi a cikin bidiyoyin nashi bai dace ba sam. A haka yake ganin wai yana yi ne don ya sa mutane dariya.
Ga Cikakken Bidiyon Anan Kasa 👇👇