Home#news#labarai#bbc#hausa#arewa#hashtok#tiktok#challage Labarai Inalillahi Bidiyon wata da ta Bayyana A TikTok Tana Rawa ana ganin komai na jikinta

 Shafin TikTok ya Zama Balai kullum sababin abune suke kara tasowa a shafin na TikTok Yau kaga wannan gobe kaga wancan



An kara samun wata fitsatarariya da ta bayyana a shafin TikTok inda take tikan rawa da kaya shara shara ana ganin komai na jikinta


Jamaa dai sun nuna facin ransu akan wannan abun da matar tayi inda wasu suke mata fatan shirya wasu kuma tsine mata suke.


Ga Video nan