Home Labarai Yadda Bidiyon Wanna Macce Ya Zagaye Duniya Da Za'a Kona Saboda Idan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta no

  Yadda Bidiyon Wanna Macce Ya Zagaye Duniya Da Za'a Kona Saboda Idan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta

 

Rayuwar wata macce tana fuskanci barazana wacce make zarginta da yin kudin tsafi. Wannan budurwa dare daya ta tashi da wannan abu idan zatayi fitsari sai kudi su dinga biyo shi ba tare da taji zafi ba a gaban nata.

Wannan budurwa a lokacin da boyewa mutane wannan sirri saida aka fara zarginta da ita take nemo kudin da take kashewa kanta da yan uwanta DA iyayenta. Saboda babu aikin da take sai zaman gida.

 

Wannan budurwa duk inda tayi nuna ta ake iyayen ta ma zarginta suke. Kowa a yan uwanta sun juya mata baya, iyayen ta sun bayyana mata basu sake cin kudinta saita bayyana masu a inda take samo su. Saboda kullum suna nan tare da ita.

Kamar yadda rohoto yazo wannan budurwa ta gaji da zargin da akeyi mata kullum. Ta bayyanawa duniya yadda take samun wannan kudi tun daga wannan ranar rayuwarta, ta samu matsala ko muce ta shiga matsala.

 

Duk yaran da ake sata a garinsu kowa yace itace take dauke su tana kudin tsafi dasu. Wannan budurwa dakyar yan sanda suka amshe ta hannun mutane zasu kona ta da taya.


 

Yanzu haka tana a hannun yan sanda.