Indai za ayi zabe ranar asabar kawai kasa aranka gawuna yaci zabe

 


 Tofa babbar magana bayan maganar da Rabi'u daushe yayiwa rarara akan ya cire hannunsa akan siyasar Kano rarara yayi wata magana da ta bawa mutane mamaki..