Innalillahi Yadda Aka Turawa Angon Bidiyon Tsiraichin Amarya Ranar Da Za’a Kawota Dakinsa

 Tsohon saurayi ya haddasa mutuwar auren tsohuwar budurwarsa a daren da akayi daurin aurenta Ango kuwa ya mikawa Amaryar takardar saki ana cikin shagalin biki ba tare da bata lokaci ba Amaryar tace ta yi watsi da tsohon saurayin ne saboda ta gano basu dace da juna ba.


Shafin LISA ya ruwaito cewa ngon ya samu wasika tattare da katin Memory da wani ya turo yana zargin Amaryar da kasance mutuniyar banza. Hakan ya sa Angon ya hanzarta wajen kallon abinda ke cikin Memorin.


Ya shige cikin daki shi kadai don gani Ango ya shiga daki idan ya gano wani tsohon saurayinta ne ya aiko da sakon cike da hotunansu na da suna badala.


Wannan abu bai yiwa angon dadi ba kuma take ya yanke shawarar kawo karshen shagalin da ake yi.