Kalli abinda jariman kannywood momee Gombe sukeyi a wajen aiki na nishadi.
Wa’yannan jaruma suna da abin dariya basu da wani aiki a kullum sai dai nishadi sukeyi kuma a kullum suna nishadantar da masoyansu shi yasa kullum suke nishadantar da mutane musamman masoyansa.
Jaruma momee Gombe jaruma ce wacce take da hanyoyi wanda take nishadantar da masoyanta domin a baya tayi harka wakoki shi yasa take da yawan masoya.