Ku shiga ku kalli yadda Gwamnatin Nijar Ke Ta kokarin yakar wannan musibar da take kokarin Addabar su, wato yan madigo da luwadi...

  InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Wannan wane irin musiba Ne Ya Allah kayi maganin wannan musibar wani babban mutum ne a kasar Nijar ya fito yana bayanin irin halin da suke ciki



da kuma yadda suka samu Labarin yadda abin yake kokarin yaduwa a cikin kasar tasu, da kuma yadda matasan Yan Mata suke shiga tarkon shedanun zamani ya shaida mana cewa an kawo


karar wata yarinya da gabadaya ma JSS 1 Take yi tana basu Labarin yadda aka koya mata wannan abin da kuma yadda take ji idan taga Yammata a kusa da ita, Ubangiji Allah ka yaye mana wannan musiba


Ya Allah ka karemu da zuriar mu baki daya daga wadannan masipun, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.