Kubar karnuka suyita haushi zazzafan Martanin mawaki Rarara ga masu zaginsa da A’isha humaira

 

Kubar karnuka suyita haushi zazzafan Martanin mawaki Rarara ga masu zaginsa da A’isha humaira...


Kubar karnuka suyita haushi zazzafan Martanin mawaki Rarara ga masu zaginsa da A’isha humaira.


Mawakin yace duk wanda zai zageshi ko kuma yakr fadar wata bakar magana akansa inda yace shi bashi da wani lokaci dazai tsaya domin ya mayar da martani akansa domin baya kartani amma kuma tunda anzo wata gaba zai fara mayar martani.


Maganar dai ta biyo bayan managar da Aisah Humaira tayi wanda take cewa a zabi dan takarar ta bayan yin maganar tata mutane sukayi mata cha ana fadar bakar magana akanta.