Masha Allah Kalli video yadda Dangin jarimar kannywood momi Gombe suke alfahari da ita

 ీీీ

Masha Allah Kalli video yadda Dangin jarimar kannywood momi Gombe suke alfahari da ita....


Kalli video yadda Dangin jarima momi Gombe suke alfahari da ita Alhamdulillah.


Daman haka ake bukata a duk lokacin da mutum ya zama wani ana bukatar ya zama mai taimakawa yan uwansa da wataran zasuyi alfahari dashi a gaban idonsa ko kuma baya

Idon todai wannan Jarumar ta godewa Allah.


Kowa yasan jaruma momee Gombe jarumai mai fara’a wacce a yanzu a kannywood tana daga cikin matan da basu taba samun sabani da abokanan sana’ar suba dan haka wannan abin farin ciki ne.


Ta shiga cikin yan uwanta amma kamar su cinyeta kowa murna da farin ciki yake da ganinta kunga kuwa wannan ba karamin abin birgewa bane dan haka akeso idan ka samu dama a duniya yan’uwanka suyi alfahari dakai.