Mutuwar Kamal Aboki. Tabbas Anyi Babban Rashi a Masana'antar Kannywood Mutuwar Kamal Aboki. Tabbas Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood

 

Mutuwar Kamal Aboki. Tabbas Anyi Babban Rashi a Masana’antar Kannywood Ko’dan Fadakarwar Dayake a Fadin duniya..............

Babu Shakka Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Al’umma Dadama Inda Kowa ke Toffa Albarkacin Bakisa Akan Allah Yajikan Sa Da Rahamar Sa Amin.

Kamal Aboki Ya Kasance Mutun Na Mutane Kuma Wanda Yake Fadakar da Al’umma Ta Wajen sakin Bidiyoyin Sa Na Yau da kullun.