#news#labarai#bbc#hausa#arewa#hashtok#tiktok#challage


 


Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja An yi wa wani matashin dan kasuwa mai suna Tasi’u wanda aka fi sani da Gata dake kasuwanci a kasuwar Kure dake Minna kisan gilla a Unguwar Fadikpe dake Birnin. Wakilin RARIYA ya tattaro cewa a cikin dare aka kwankwasawa matashin kofa bayan ya bude aka buga masa guduma a kai inda daga baya ya cika a asibiti. Saidai wata majiya ta ce an yi nasarar cafke wanda ake zargi da aikata laifin. Daga Nuruddeen Isyaku Daza