Rarara ya taya Abba gida-gida murna tare da alƙawarin Sabuwar wakar Abba ne a Kano.
Wasu Rahotanni sun bayyana cewa; Dauda Kahutu Rarara ya taya Abba Kabir Yusuf murnan lashe zaben kano ta wayar Salula, inda yayi alkawarin sabuwar waka mai dan karen dadi mai taken: “Abban ne a Kano ni na wuce Abuja.