Rike Hannun Macen Da Tahir Fagge Yayi A Wannan Bidiyon Yajawo Masa Abun Magana

 



Rike Hannun Macen Da Tahir Fagge Yayi A Wannan Bidiyon Yajawo Masa Abun Magana.


Kamar yadda kuke gani a cikin wannan bidiyon dake kasa jarumi tahir fagge yakama hannun wannan yarinya a matsayin wasan dasuke shiryawa.


Ga cikakken videon anan kasa 👇👇👇👇