Ta faru .ta Kare Abba gida gida ya zama gwamnan kano

 



Wannan shine Sakamakon da kowane dantakara ya samu  



Wannan Sakamako yana nuni da cewa Abba kabir yusif  Wanda akafi sani da Abba gida gida  ya leshe zaben jihar kano