Tofa jarima zainab indomie tashakata da wata rawa kalli yadda take wasu abubuwa

 

Tofa jarima zainab indomie tashakata da wata rawa kalli yadda take wasu abubuwa....


Tofa jarima zainab indomie tashakata da wata rawa kalli yadda take wasu abubuwa.


Babu shakka wannan jarumar karsashinta ya dawo wanda a baya wasu ke ganin kamar jarumar bazata dawo kamar yadda take daba sai kuma gashi Allah ya bata cikakkeyar lafiya da tana nema tafi da.

.
Tunda tayi rashin lafiya shikkenan tauraruwarta da disashe aka daina ganin fuskarta acikin finafinan cikin taimakon Allah da kuma jarumi Adam a Zango saiga shi ta dawo cikin harkar gadan gadan.


Adam a Zango shine wanda ya taka rawar gani kuma yayi duk mai yiyuwa don ganin wannan jarumar ta dawo ta ɗora daga inda ta tsaya.


Idan kuka kalli wannan video zaku Tabbatar da cewa lalle wannan jarumar ta dawo kamar yadda take a baya.