[Video] Wannan Shine Illar Barin Budurwa Da Saurayi Su Kadai

 


Yarinyar da bidiyonta ya zagaye kafafen sada zumunta mai suna linda akan yadda take bata tarbiyyan yara da raye-raye dinta.


ita dai wannan yarinya ta kasance mazauniya wani dan karamin kauye dake kudancin Nigeria, tana amfani da kafafen sada zumunta kamarsu tiktok, facebook da instagram wajen wallafa videon ta marasa kyau duk da cewa tana zaune ne a gaban iyayenta.


Lallai iyaye sai kun kula sosai gameda yayanku musamman a wannan lokaci da muke ciki.


Cikakken videon 👇👇