Yadda Murja ibrahim Kunya take yin sharar asibiti Yara suna Mata dariya

 Murja ibrahim Kunya ta tsinci kanta a cikin wani mawuyacin Hali inda ta fara gudanar da aikin ta na share asibiti. Fara aikin keda wuya Yara suka kewaye ta suna dariya da sowa.