Yadda murja yar tiktok ta tiki rawarta Don taya Abba murnar lashe zabe

 


Murja yar tiktok itama ta bi sahun Yan kwankwasiya


Tafito ta tiki rawarta sanranta

Murja yar tiktok wadda ta shahara Wajen yin abubuwa Kala Kala a social media


Wanda hakan ya Janyo hukumomi suka kamata a kwanakin baya


Amma Wannan Karon da alama murja tana ciki da gwamnatin ganduje Saboda

Irin rawar da ta sha a yau kamar wata Mara kai