Yadda Saurayi Ya Bayyana Bidiyon Budurwa Wanda Ya Dauka Lokacin Suna Aikata Lalata Saboda Ta Auri Wani Bashi Ba

  Rayuwar wata budurwa tana cikin tsaka mai wuya bayan ta ta rabu da saursyinta ta auri wani bashi ba. Hakan ne ya fusata shi ya saki bidiyo su yana lalata da ita kafin su rabu.


Wannan sarauyi ya bayyana abinda yayi mata a matsayin ramuwar cin amanarsa dq tayi, sannan a matsayin duk abubuwan da taci masa lokacin da take yaudararsa, sannan a matsayin darasi ga duk wata macce maki kokarin aikata kalar wannan abunda akayi masa.