yarinya dai ta samu tallafin karatu kai tsaye daga bankin duniya biyo bayan yawo da video din yarinyar yayi kafafen social media.
BANKIN DUNIYA: Kano Ko Da Me Kazo An Fika, An Samu Wata Yarinya Wadda Tafi Computer Sauri Da lya Lissafi, Yadda Ake Mata Tambayoyi Akan Miliyoyin Kudi Tana Bada Amsoshi Abun Zai Baka Mamaki, Ga Yadda Ake Hira Da Ita, Bankin Duniya Ya Dauki Nauyin Karatun Ta .