Yanxu yanxu rara ya saki sabuwar waka gaba takaini

 dauda kahutu rara ya bayyana wasu kalame masu zafi 

Yana cewa gaba takaishi gobarar ciki yace makiyansa 

Sun kona masa gida saboda sunajin haushinsa