‘Yar uwa kalli video domin ki koyi yadda zakina motsawa Mijin ki sha’awa kullum yana gareki

 


 Yar uwa kalli video

Menu

maijalalaini

Search for

Advertisement

 Home/Magun Guna

Magun Guna

‘Yar uwa kalli video

'Yar uwa kalli video

Photo of Admin AdminJanuary 20, 20230 165,336 9 minutes read


‘Yar uwa kalli video domin ki koyi yadda zakina motsawa Mijin ki sha’awa kullum yana gareki


 


 


Related Articles


FITAR RUWA GA MAMA BABU CIKI BA GOYO GA MATA NA DAGA CIKIN ALAMOMIN WASU MATSALOLI KO KUMA WASU DALILAI.

December 4, 2022

Da kudi a ke neman kudi. Idan mace ta kashe kudi ta gyara kan ta, lokacin da miji zai biya ta uwar kudin da riba baima sani ba.

February 2, 2023

Indai kana fama da matsalar kankancewar Azzakari ko gaban ka baya girma ko kana son samun karin girman Azzakari kayi wannan hadin.

January 3, 2023

Bayan bayani kan mas’alolin da suka gabata kan batun karfafa alaka tsakanin ma’aurata sai kuma bukatar fadadawa (MUHIMMAN MAS’ALOLI) sakamakon cewa wannan bangaren shi ne madarar zaman rayuwar ma’aurata don haka na kara da wadannan bayanai masu muhimmanci wurin karfafa alakar rayuwar aurataiya.

1-Shelanta Soyaiya


Bayan soyaiya da kaunar da ma’aurata suke nuna wa juna, sai kuma baiyanar da wannan soyaiyar a fili cikin kalmomi masu dadin ji a kunne. Musulunci ya karfafi gaya wa mace ina son ki, masoyiyata, ina kaunar ki, da sauran kalmomin da suke nuna kauna da soyaiya tsakanin ma’aurata. Ruwaya tana gaya mana cewa idan mutum ya ce wa matarsa “ina son ki” to kalma ce da ba zata iya mantawa da ita ba har abada[1]. Don haka ko da kuwa akwai soyaiya to da bukatar a furta ta a lafazi mai dadi.