Ana Rade radin cewa Soyayya ta barke a Tsakanin Mawaki Rarara da Yar gidan Marigayi Rabilu Musa ibro Ummi!

 

Wasu hotunan Dauda kahuta Rarara kenan tareda da daya daga cikin jaruman masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi ibro kuma yace ga marigayi Rabilu Musa ibro