Inda Ina Da Hali Dana Goge Bidiyon Tseraicina


 Nayi Nadamar Yin Videon Tseraicin Da Nayi. Inda Ina Da Hali Dana Gogeshi Gaba Daya Duk Duniya An Daina Ganinshi. Cewar Safara’u




Wani Hira Da Ayi Da Matashiyar Nan Safiyya Yusuf Wacce A Baya Ake Kiranta Da Safara’u, Ta Bayyana Irin Nadamar Da Tayi Na Yadda Bidiyon Tseraicinta Ya Fita Har Yabi Duniya, Inda Tace Tana Cike Da Dumbin Nadama Akan Haka,

Ta Shaida Hakan Ne A Hirarta Da Hadiza Gabon, Inda Ta Bayyana Neman Afuwanta Ga Jaruman Fim Din Hausa Kan Cin Mutuncin Da Tayi Musu.