Manyan jaruman kannywood kamar su Ali Nuhu, Mai Shinka da dai sauran duk wasu jaruman manya wanda kuka sani mafi yawancinsu sun aikata wasu abubuwa lokacin kuruciya tana jansu sannan bayan iyalansu sun girma.
Sunyi dana sanin aikata su a rayuwarsu babu kamar Ali Nuhu shida yayi aiki a nollywood wato Nigeria films wanda su a rike mata bawani abu bane sannan akwai films din da ya rike mata sosai yayi mu’amala dasu kamar matanshi.
Dadai Bidiyon