Wani fefen bidiyo ya bayyana na fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau tare da wani mutum yana sumbatar ta
Rahama Sadau din hakan yayi matukar jawo Mata cece kuce musamman ma a shafukan sada zumunta irin su Tiktok da kuma YouTube.
Gadai Bidiyon
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon abunda Rahama Sadau din ta aikata anan kasa.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!