Mutuwa uku da ta gigita mutane a kannywood sosai da sosai a cikinsu akwai mutuwar jarumi kamal aboki sannan akwai abdul wahab awarwasa Allah yaji Kansu yayi musu rahama .
A gaskiya mutuwar kamal aboki ta tayarwa mutane hankali nesa ba kusa mutane sun shiga dimuwa Sosa I wasu hanyar zu abin yana damunsu .
Da kuma mutuwar abdul wahab awarwasa ita tayi sosai saboda dukkansu matasa ne masu jini a jika Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama .
Mun gode da ziyartar wannan site mai suna .com do min samun labaran duniya thanks for watching