Azzakari Yayi A Rayuwa Ga Hadin Maganin Karfin Azzakarin Da Zaka Dade Kana Jima’i Da Mace

 Illolin istimna’i (masturbation) ga ma’aurata da hanyoyin guje:


 

Biyawa kai bukata ta hanyar istimna’i wato masturbation da turanci, ko kuwa “istimna’i” din da harshen larabci, yana nufin duk wata hanya da mutum zai bi don ya samarwa kanshi biyan bukata wato zubar da maniyyi ba tare da saduwa tsakanin jinsin mace da na miji ba.

 

Tarihi ya nuna cewa masturbation ya samo asali ne tun zamanin annabtan Annabi Luth (Lud), lokacin da jama’an wancan lokacin suka shiga cikin bala’in luwadi a tsakanin su, Matsalar da ta zama ruwan dare game duniya tsakanin mata da maza marasa aure wani lokacin ma harda masu auren.

 

Masana a fannin kiwo lafiya a mataki daban-daban sun sha gwagwarmaya wajen yakar wannan dabi’a a tsakanin al’umma lura da iri-iren illolin da wannan al’ada ke tattare dashi ga zamantakewar ma’aurata da kuma lafiyar su.

 

A likitance masana sun bayyana cewa istisma’i ba za’a kira shi da suna ciwo ba, haka kuma babu takamammen maganin da zai kawar da wannan al’amari kai tsaye illa canza ko sauya tunanin jama’a musamman wadanda suka rigaya suka afka cikin wannan dabi’ar. A bisa kula da illolin da wannan al’adar zai iya yi ga rayuwar bil’adama, masanan sun bayyana wasu daga cikin illolinsa, bayan ga haramcinsa a addinin Musulunci da ma na Kiristanci, da dama kamar haka:

 

Iillar istimna’i ga lafiyar bil’adama

 

Masana a fannin kiwo lafiya sun bayyana cewa, duk sanda bil’adama ya fitar da maniyyi, wahalar da jiki kan yi na dai-dai da gudun kilometer 13 (13km) wasu na iya wannan dabi’ar sau 3 ko fiye da haka a wuni, kunga a nan dole matsaloli su biyo baya kamar ciwon jiki da shanyewar hannaye da kuma rama da rashin kuzari. A bisa wannan dai masanan sun tabbatar da wannan dabi’ar na ruguza daukacin tsarin jikin bil’adama