kamar yadda jama’a zasu iya samun chikakkun bayanai akan mutuwar wasu fitattun mutane wanda jama’a zasu damu su san Gaskiya akan lamarin.

Danna Hoton nan
Yanzu Haka Ali Artwork Madagwal An Fara Yada Bayanan Mutuwar sa Shin Da Gaske ne kokuma Karya Nasa zaku so jin Gaskiyar lamari.

A Gaskiya wannan rahoto da ake yadawa dake nuna chewa madagwal din ya mutu ba gaskiya bane hasali ma yana gudanar da ayyukan sa kamar yadda ya saba.